MATASA A DUNIYAR GIZO: Yadda Kwararru Da Suka Yi Fice A Kafoffin Sada Zumunta Kan Yadda Suke Samun Kudadden Shige - Mayu 28, 2023

Halima AbdulRauf

MATASA A DUNIYAR GIZO: Shirin ya tattauna da kwararru da su ka yi fice a kafofin sada zumunta kan yadda suke samun kudadden shiga, inganta rayuwarsu ta wannan fannin da kuma shawarwarinsu a kan yadda matasa za su rika amfani da lokacinsu wajen cimma nasara a soshiyal midiya din.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

MATASA A DUNIYAR GIZO