ZAUREN MATASA: Tattaunawa Da Matasan Unguwar Nima A Birnin Accra, Afrilu 17, 2023

Nasiru Adamu El Hikaya

Shiri na 110 na zauren matasa da ya zauna a garin Nima da ke yankin babban birnin kasar Ghana wato Accra, inda matasa su ka taru don baiyana abubuwan da ke ci mu su tuwo a kwarya da su ka shafi garin na Nima.

Ga shirin cikin sautin:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAUREN MATASA EP 110 04 17 2023.mp3