YANAYI DA MUHALLI: Wata Kungiyar Neman Cigaban Al’umma Ta Yi Damarar Kare Wuraren Tarihi A Jihar Kano - Fabrairu 17, 2023

Aisha Muazu

Yayin da ake ci gaba da kokarin wayar da kan al’umma a game da matsalolin da suke haifar da sauyin yanayi a sassan duniya, musamman ma a kasashe masu tasowa kamar Afirka, wata kungiya mai suna KANO ENVIRONMENTAL group mai neman cigaban al’umma wanda ya kunshi masana daga fannoni dabam-dabam a Jihar Kanon Najeriyya ta daura damarar kare wuraren tarihi a Jihar Kano.

Ga shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

YANAYI DA MUHALLI.mp3