TSAKA MAI WUYA: Yan Takarar Gwamnoni Sun Bayyana Ra’ayoyinsu Game Da Batun Kafa 'Yan Sandan Jiha- Fabrairu 14, 2023

  • Aliyu Mustapha

Aliyu Mustapha Sokoto

Tsaka mai wuya na wannan makon, cigaban shirin ne kan 'yan takarar gwamnoni guda biyar na jam’iyyu daban daban wanda a yau shirin zai tabo batun kafa ‘yan sandan jiha da kuma duba wanene ke amfana da kudin fansa da barayin daji ke karba.

Saurarin Shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

Yan Takarar Gwamnoni Sun Bayyana Ra’ayoyinsu Game Da Batun Kafa 'Yan Sandan Jiha.m4a