ILIMI GARKUWA: Kalubalen Yawan Amfani Da Kafofin Sada Zumunta Ga Dalibai, Janairu 16, 2023

Babangida Jibril

Shirin Ilimi Garkuwar Dan Adam na wannan makon ya duba kalubalen da iyaye da malamai a kasar Ghana ke fama da shi, na yawan amfani da kafofin sada zumunta su ke a kasar Ghana.

Daga nan shirin ya leka jamhuriyar Nijar, inda ake nuna damuwa ga makomar ilimi bayan soke shirin bitar da ake baiwa dalibai.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

ILIMI GARKUWA: Kalubalen Yawan Amfani Da Kafofin Sada Zumunta Ga Dalibai - 6'48"