AMSOSHIN TAMBAYOYINKU: * Tarihin Saudiyya ii *Tarihin Kungiyar OPEC.

  • Ibrahim Garba

Ibrahim K Garba

Yau mu na tafe da kashi na biyu kuma na karshe na Amsoshin Tambayoyi kan daya daga cikin muhimman kasashen duniya masu dinbin tarihi: Saudiyya. Sannan akwai dan takaitaccen tarihin OPEC.

Masu sauraronmu assalamu alaikum; barkanmu da sake saduwa a wannan shiri na Amsoshin Tambayoyinku.

Yau za a ji kashi na biyu kuma na karshe na amsoshin tambayoyin Musa Isyaku Abubakar Bauchi game da tarihin kasar Saudiyya da kuma na Idi Shu'aibu daga Kaduna kan takaitaccen tarihin OPEC.

Idan mai tambayar da ma sauran masu sha'awar ji na tare da mu, ga Farfesan tarihi Salisu Bala na Cibiyar Arewa House da ke Kadunan Najeriya da kashi na biyu na amsoshin tambaya kan Saudiyya; a yayin da kuma Injiniya Khailani Muhammad ke tafe da dan takaitaccen bayani kan tarihin OPEC.

A sha bayani lafiya:

Your browser doesn’t support HTML5

01-14-2023 AMSOSHIN TAMBAYOYINKU - edited.mp3