AMSOSHIN TAMBAYOYINKU: Mene Ne Tarihin Saudiyya

  • Ibrahim Garba

Ibrahim K Garba

Yau mu na tafe da amsoshin tambayoyi kan daya daga cikin muhimman kasashen duniya masu dinbin tarihi: Saudiyya

Masu sauraronmu assalamu alaikum; barkanmu da sake saduwa a wannan shiri na Amsoshin Tambayoyinku.

Yau za a ji kashi na daya na amsoshin tambayoyin Musa Isyaku Abubakar Bauchi game da tarihin kasar Saudiyya.

Idan mai tambayar da ma sauran masu sha'awar ji na tare da mu, ga Farfesan tarihi Salisu Bala na Cibiyar Arewa House da ke Kadunan Najeriya da kashi na daya na amsoshin:

Your browser doesn’t support HTML5

01-07-2023 AMSOSHIN TAMBAYOYINKU