Shirin Ilimi Garkuwar Dan Adam na wannan makon ya duba irin rawar da fasahar zamani ta e-Library za ta iya taimakawa wajen cusa akidar karance-karance ga dalibai a fadin makarantu.
Saurari cikakken shirin na wannan makon:
Your browser doesn’t support HTML5
Ilimi Garkuwar Dan Adam: Amfani Da Fasahar Karatu Ta e-Library Don Inganta Ilimi - 6'57"