Arewa A Yau: Bitar Takaddamar Gidan Arewa Kan Yan Takarar Shugaban Kasa, Disamba 21, 2022

Nasiru Adamu

A ci gaba da bitar karshen shekara ta 2022, shirin ya waiwayi baya inda ya duba wata takaddama da ta taso a sanadiyyar zauren da ke zama a gidan Sardauna a Kaduna wato Gidan Arewa, inda kungiyoyi ke gaiyatar ‘yan takarar shugaban kasa don amsa tambayoyi kan manufofin su da alkawuran da za su daukawa yankin in sun samu nasarar darewa madafun iko.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

Arewa A Yau: Bitar Takaddamar Gidan Arewa Kan Yan Takarar Shugaban Kasa - 9'05"