Ilimi Garkuwar Dan Adam: Bitar Abubuwan Da Su Ka Faru A Harkokin Ilimi A 2022, Disamba 19, 2022

Babangida Jibril

Shirin Ilimi Garkuwar Dan Adam ya fara bitar karshen shekara, don kawo muku muhimman labaran da su ka faru a wannan shekara mai ban kwana ta 2022.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

Ilimi Garkuwar Dan Adam: Bitar Abubuwan Da Su Ka Faru A Harkokin Ilimi A 2022 - 7'04"