'YAN KASA DA HUKUMA: Kalubalen Ababen More Rayuwa Da Al’umar Arewacin Najeriya Ke Fuskanta A Kudu, Nuwamba 15, 2022

Mahmud Ibrahim Kwari

Al’umar wadannan yankuna sun ce za su yi amfani da katunansu na zabe wajen neman mafita, suna masu cewa, duk dan siyasar da ya zo neman kuri’unsu, sai ya musu alkawarin sama musu ababen more rayuwa kafin su zabe shi.

Shirin ‘'Yan Kasa Da Hukuma’ na wannan makon zai haska fitila ne akan kalubalen ababen more rayuwa da al’umar arewacin Najeriya mazauna yankin kudu maso yammacin kasar suke fuskanta.

Your browser doesn’t support HTML5

'YAN KASA DA HUKUMA: Kalubalen Ababen More Rayuwa Da Al’umar Arewacin Najeriya Ke Fuskanta A Kudu - 10'07"