AMSOSHIN TAMBAYOYINKU: *A ina kungiyoyin agaji ke samun kudi? *Gwamnati ke ba su ko kamfanoni? *Ko su ke daukar nauyin Kansu?

  • Ibrahim Garba

Ibrahim K Garba

Yau ma filin ya zo da maudu'i mai kayatarwa: Tambaya da amsa kan yadda kungiyoyi masu zaman kansu ke samun kudaden da su ke gudanar da ayyukansu.

Masu sauraronmu assalama alaikum; barkanmu da sake saduwa a wannan shirin na Amsoshin Tambayoyinku.

TAMBAYA:

Assalamma alaikum voa Hausa. Don Allah ku ba mu amsar wannan tambayar:- kungiyoyin bada agaji masu zaman kansu, a ina su ke samun kudin da suke gudanar da aikinsu? Gwamnati ce ke ba su ko kamfanoni ke ba su? Ko Kuma dai a
aljihunsu su ke ayyukansu?

MASU TAMBAYAR: Kawu Mairuwa Bajoga, da Saleh Muhammad Isah Bajoga, da kuma kwamrad Adamu Abubakar bajoga.

AMSA:

To idan masu tambayar da ma sauran masu sha’awar jin amsar na tare da mu, ga wakilinmu a Ghana, Idris Abdullah Bako, da amsoshin da ya samo daga shugaban Kungiyar Cigaban Musulunci da Hidimar Al'ummah, wato Islamic council for Development and Humanitarian Services (ICODEHS) da ke Accra, Sheikh Mustapha Ibrahim da kuma shugaban kungiyar Light Foundation Ghana, Alhaji Ali Abubakar Napari.

A yi saurare lafiya:

Your browser doesn’t support HTML5

10-29-22 AMSOSHIN TAMBAYOYINKU.mp3