BAKI MAI YANKA WUYA: Cacar Baki Tsakanin Dan Takarar PDP Atiku Abubakar Da Nyesom Wike Na Kara Muni

  • Murtala Sanyinna

Murtala Faruk Sanyinna

Har yanzu ana ci gaba da yakin cacar baki tsakanin bangaren dan takarar shugaban kasar Najeriya na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar, da wanda ya kayar a zaben fidda gwani, Nyesom Wike.

Wata ziyarar da Shugabannin Rusasshiyar Jam’iyyar CPC suka kaiwa shugaba Muhammadu Buhari ta bar Baya da kura.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

BAKI MAI YANKA WUYA Cacar Baki Tsakanin Dan Takarar PDP Atiku Abubakar Da Nyesom Wike Na Kara Muni.mp3