Ciwon 'Ya Mace-Mata Kamar Dukkanin Wani Dan Adam Suna Iya Gudanar Da Ayyukan Da Abokan Tarayyar Su Maza Suke Aiwatarwa, August 03, 2022

Aisha Mu'azu

Abuja, Najeriya Mata kamar dukkanin wani dan Adam suna iya gadanar da ayyukan da abokan tarayyar su maza suke aiwatarwa kuma hakan baya hana jinsin mata gudanar da ayyukan da aka san mata da su ba. A biyo mu domin sauraron cikaken shirin.

Your browser doesn’t support HTML5

Ciwon 'Ya Mace.mp3