DOMIN IYALI: Nazari Kan Cin Zarafin Mata Lokacin Tashin Hankali a Jamhuriya Nijar-Kashi Na Hudu-Yuni, 23, 2022

Alheri Grace Abdu

Kafin mu yi sallama da ‘yar majalisar dokokin Jamhuriyar Nijer Nana Jubi Harouna Mati kuma shugabar kungiyar kare hakkin mata da ake kira Darul Mar'ah da ta bakunci shirin, ta bayyanawa wakilinmu Souley Mummuni Barma yadda dabi’un da zamani ya kawo su ke tasiri a rayuwar matasa da kuma aikata ayyukan asha.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: Nazari Kan Cin Zarafin Mata Lokacin Tashin Hankali a Jamhuriya Nijar-Kashi Na Hudu:24:00"