DOMIN IYALI: Nazari Kan Cin Zarafin Mata Lokacin Tashin Hankali a Jamhuriya Nijar-Kashi Na Daya-Yuni, 04, 2022

Alheri Grace Abdu

Kwanan nan hukumar kare hakkin dan adam ta CNDH da kungiyoyin kare hakkin mata a Jamhuriyar Nijer su ka shirya taron mahawara akan matsalar fyaden a yankunan da ke fama da tashe tashen hankula da kuma irin gudunmuwar da mata ke iya bayarwa wajen magance matsalolin tsaro da ke kara assara matsalar fyade. Batun da shirin Domin Iyali zai fara haska filita ke nan yau.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: Nazari Kan Cin Zarafin Mata Lokacin Tashin Hankali a Jamhuriya Nijar-Kashi Na Daya-10:00"