Masu Fafutukar Kare Hakkin Mata A Najeriya Sun Koka Kan Yadda Al’umma Ke Yin Shiru A Game Da Laifukan Fyade

Your browser doesn’t support HTML5

masu fafutukar kare hakkin mata ke kokawa da yadda al’umma ke yin shiru a lokuta da dama idan an samu matsalar fyade, lamarin dake kara yawaitar matsalar.