Shirin "Ilimi" na wannan mako, ya yi nazari ne kan irin halin da makarantun gwamnati ke ciki a Abuja, babban birnin tarayyar Najeriya idan aka kwatanta su da takwarorinsu da ke sauran jihohi kasar.
Your browser doesn’t support HTML5
ILIMI: Halin Da Makarantun Gwamnati Ke Ciki A Abuja, Babban Birnin Najeriya – 7’30”