VOA60 AFIRKA: A Senegal ruwan sama kamar da bakin kwarya a birnin Dakar, ya yi sanadiya mutuwar mutum 4

Your browser doesn’t support HTML5

A Senegal ruwan sama kamar da bakin kwarya da aka yi karshen mako a birnin Dakar, ya yi sanadiya mutuwar mutum 4, hakan dai ya sa wasu na sukar gwamnati da rashin daukan mataki.