VOA60 AFIRKA: A Somaliya akalla mutane 16 ne suka mutu a wani hari da 'yan kungiyar Al-Shabab suka kai jiya Lahadi

Your browser doesn’t support HTML5

A Somaliya akalla mutane 16 ne suka mutu a wani hari da 'yan kungiyar Al-Shabab suka kai jiya Lahadi, a wani Oral dake birnin Magadishu. A cewar mai magana da yawun gwamnati Ismail Mukhtar Omar.