VOA60 AFIRKA: Shugaban Sudan Ta Kudu Salva Kiir Na Ziyarar Kwanaki Biyu A Kasar Sudan

Your browser doesn’t support HTML5

Shugaban Sudan ta kudu Salva Kiir na ziyarar kwanaki biyu a kasar Sudan da zummar warware takaddamar bakin iyaka da ta addabi kasashen biyu, da kuma duba yadda kasashen zasu gyara dangantakar da ke tsakaninsu.