Majalisar Dattawan Najeriya Ta Gamsu da Yadda Hukumar EFCC Ke Yin Aikinta - 2' 58"

Your browser doesn’t support HTML5

Majalisar Dattawan Najeriya da ta ki tabbatarwa shugaban riko na hukumar EFCC kujerar shugabanci, ta ce ta gamsu da yadda hukumar ke gudanar da ayyukanta.