BIDIYO: Tawagar Dan Majalisar Dattawan Amurka Christopher Coons Ta Kai Ziyara Maiduguri

Your browser doesn’t support HTML5

Dan Majalisar Dattawan Amurka Sanata Christopher Coons ya jagoranci wata tawaga mai mutane shida da ta hada da Jakadan Amurka a Najeriya zuwa Maiduguri domin gani da ido da yadda sojojin Najeriya ke yaki da Boko Haram tare da karfafa masu.