VOA60 AFIRKA: A Kalla Mutane 11 Aka Fille Wa Kawuna A Wani Hari Da ‘Yan Kungiyar ISIS Suka Dauki Alhakin Kaiwa

Your browser doesn’t support HTML5

LIBYA: A kalla mutane 11 aka fille wa kawuna a wani hari da ‘yan kungiyar ISIS suka dauki alhakin kaiwa a wani wurin binciken kan hanya da sojojin Libiya sukai wa lakabi da Khalifa Haftar