WASHINGTON D.C —
Ina aka kwana a shirin nan na N-POWER da gwamnatin Najeriya ta kirkiro domin samawa matasa guraben ayyukan yi?
Ana iya ziyartar shafinmu na WhatsApp mai lambar waya +12025775834, "Dandalin VOA Hausa Group" ta yadda zaku rika aiko mana da sakonnin muryoyinku cikin sauki.
Ana iya aiko mana da sakon amsar wannan tambaya, ko kuma duk ra'ayoyinku kan abinda suka shafi matasa ta email zuwa ga Dandalinvoa@voanews.com