TASKAR VOA: Nasarar Bazata Da Donald Trump Ya Samu A Zaben Amurka Ta Haddasa Zanga-Zanga A Duk Fadin Kasar
Your browser doesn’t support HTML5
A Cikin shirin namu na yau, zaku ga cewa nasarar bazata da Donald Trump ya samu a zaben Amurka ta haddasa zanga-zanga a duk fädin kasar, inda jama'a ke nunan rashin amincewar su da wasu daga cikin ra'ayoyin shi.