VOA60 DUNIYA: LIBYA Wasu Ma’aikatan Jin Kan Spaniya, Sun Kubutar da Bakin Haure da Dama Daga Wasu Kwalekwale Uku

Your browser doesn’t support HTML5

LIBYA: Wasu ma’aikatan jin kan Spaniya, sun kubutar da bakin haure da dama daga wasu kwalekwale uku da suka kusa nutsewa a gabar tekun Libya.