Shirin Ba Jami'an Hukumar Kiyaye Hadurra Ta Kasa Makamai

TAMBAYA: Kuna ganin ya dace gwamnatin tarayya ta ba jami'an kiyaye haddurra ta kasa Federal Road Safety Makamai?

Ana iya aiko mana da sakon amsar wannan tambaya, ko kuma duk ra'ayoyinku kan abinda suka shafi matasa ta email zuwa ga Dandalinvoa@voanews.com

Ana iya ziyartar shafinmu na WhatsApp mai lambar waya +12025775834, "Dandalin VOA Hausa Group" ta yadda zaku rika aiko mana da sakonnin muryoyinku cikin sauki.