Shirin Kafa Dandalin Fina Finan Hausa A Jihar Kano

Wasu Matasa

TAMBAYA: Shirin kafa dandalin fina finan Hausa a jihar Kano ya jawo cece kuce da dama, shin mai nene alfanun kafa wannan dandali a jihar Kano kuma ina illar sa?

Ana iya aiko mana da sakon amsar wannan tambaya, ko kuma duk ra'ayoyinku kan abinda suka shafi matasa ta email zuwa ga Dandalinvoa@voanews.com

Ana iya ziyartar shafinmu na WhatsApp mai lambar waya +12025775834, "Dandalin VOA Hausa Group" ta yadda zaku rika aiko mana da sakonnin muryoyinku cikin sauki.