Manufofin Gwamnatin Buhari A Harkokin Ilimi

TAMBAYA: Ina ra'ayoyin ku akan manufofin gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari akan harkokin ilimin zamani?

Ana iya aiko mana da sakon amsar wannan tambaya, ko kuma duk ra'ayoyinku kan abinda suka shafi matasa ta email zuwa ga Dandalinvoa@voanews.com

Ana iya ziyartar shafinmu na WhatsApp mai lambar waya +12025775834, "Dandalin VOA Hausa Group" ta yadda zaku rika aiko mana da sakonnin muryoyinku cikin sauki.