Yunkurin Matasa Wajan Neman Ilimin Zamani

TAMBAYA: Rahotanni da dama sun bayyana yadda hukumar jarabawar shiga jami'o'in Najeriya da makarantun gaba da sakandire JAMB, ke kokarin kawo canji akan hanyoyin samun wannan dama, Ina ra'ayoyin ku kan wannan lamari?

Ana iya aiko mana da sakon amsar wannan tambaya, ko kuma duk ra'ayoyinku kan abinda suka shafi matasa ta email zuwa ga Dandalinvoa@voanews.com

Ana iya ziyartar shafinmu na WhatsApp mai lambar waya +12025775834, "Dandalin VOA Hausa Group" ta yadda zaku rika aiko mana da sakonnin muryoyinku cikin sauki.