Cusa Ma Matasa Akidar Kyamar Cin Hanci Da Rashawa

TAMBAYA: Ta wacce hanaya za'a cusawa matasa akidar kyamar cin hanci da rashawa a Najeriya?

Ana iya aiko mana da sakon amsar wannan tambaya, ko kuma duk ra'ayoyinku kan abinda suka shafi matasa ta email zuwa ga Dandalinvoa@voanews.com

Ana iya ziyartar shafinmu na WhatsApp mai lambar waya +12025775834, "Dandalin VOA Hausa Group" ta yadda zaku rika aiko mana da sakonnin muryoyinku cikin sauki.