Kasashe Da Cin-Hanci Da Rashawa Yayima Katutu A Duniya

money

Daga cin hanci da rashawa, zuwa danne hakki ‘yan kasa wajen zabe, suna cigaba da yima kasashe da dama a duniya katutu. A wani rahoto da wata hukuma ta kasa-da-kasa da ake kira “Transperancy International” a turance, sun bayyanar da wasu kasashe da ke fama da matsalolin cin hanci da rashawa.

A wannan karon an fara da kasashen da suke da karancin matsalar cin hanci da rashawa, zuwa manya a cin hanki da rashawa. Kasa ta farko itace kasar Amurka da maki 74, sai ta 2 Irelan da maki 74, sai ta 3, Hong Kong da maki 74, sai ta 4 Barbados da maki 74, sai ta 5 Japan da maki 76, sai ta 6 Belgium da maki 76, sai ta 7 United Kingdon da maki 78, sai ta 8 Iceland da maki 79, sai ta 9 Germany da maki 79, sai ta 10 Australia da maki 80.

Ta 11 Canada da maki 81, 12 Luxembourg da maki 82, 13 Netherlands da maki 83, 14 Singapore da maki 84, 15 Sweitzerland da maki 86, 16 Norway da maki 86, 17 Sweden da maki 87, 18 Finland da maki 89, 19 New Zealan da maki 91, 20 Denmakr da maki 92, 21 Zimbabwe da maki 21, 22 Myanmar da maki 21, 23 Cambodia da maki 21, 24 Syria da maki 20, 25 Burundi da maki 20, 26 Yamen da maki 19, 27 Venezuela da maki 19, 28 Haiti da maki 19, 29 Guinea-Bissau da maki 19, 30 Angola da maki 19, 31 Uzbekistan da maki 18, 32 Libya da maki 18, 33 Eritrea da maki 18, 34 Turkmenistan da maki 17, Iraq da maki 16, 35 Sudan Ta Kudu da maki 15, 36 Afghanistan da maki 12, 37 Sudan da maki 11, 38 North Korea da maki 8, 39 Somalia da maki 8.