Jonathan Ya Taya Buhari Murnar Cin Zaben Najeriya 0.53"

Your browser doesn’t support HTML5

Ana zargin cewa wasu da ba a san ko su waye ba, sun nadi kiran wayar tarho da shugaba Jonathan ya yiwa Janar Buhari domin ya ta yi shi murnar lashe zabe. Saurari tattaunawar.