Dakarun Soji Sun Tarwatsa Wani Harin Yan Boko Haram A jihar Adamawa 2’ 43’’
Your browser doesn’t support HTML5
Rahotanni sun bayyana cewa mayakan Boko Haram ne dake kan Babura da motoci dauke da makamai suka sake wani yunkurin kwace garin Gombi dake arewacin jihar Adamawan to amma basu sami nasara ba.