WASHINGTON, DC —
Rahotanni da dumi-duminsu daga Damaturu a Jihar Yobe na fadin cewa ana can yanzu haka an gwabza fada da 'yan bindiga.
Wasu sun ce an kai farmakin ne kan Jami'ar Jihar, amma kuma wasu na cewa 'yan bindiga sun kewaye garin ne su na kai masa farmaki.
A kasance da www.dandalinvoa.com domin jin cikakken bayani...