An Zabi Sabon Shugaban Jamiyar PDP- 3:39

Your browser doesn’t support HTML5

Tsohon gwanan jihar Bauchi Ahmed Adamu Mu'azu ya zama sabon shugaban jam'iyar PDP, An zabe shi ne wajen taron shugabanin zartarwa na jam'iyar PDP Litinin din nan.