Ciki Da Gaskiya: Kotu Ta Ce A Maido Da Maina 2 - 10:17

Your browser doesn’t support HTML5

Abdulrashid Maina ya ce shi bai saci ko sisin kwabo ba, barayin kudaden fensho da ya fallasa suke neman sanya shi a gaba, don haka ya sa kotu ta ce a maida shi.