Ciki Da Gaskiya: Kotu Ta Ce A Maido Da Maina - 10:15

Your browser doesn’t support HTML5

Kotu a Najeriya ta ce a maida Abdulrashid Maina kan mukaminsa na mai kula da ofishin fenshon ‘yan Kwastam, amma sanata Kabiru Gaya, yace sha’anin Najeriya yace su dai majalisar dattijai zasu yi abinda su ka ga ya dace.