Ciki da Gaskiya: ‘Yan Damfara Da Sunan Aljanu 2, Yumi 17, 2013 - 10:32

Your browser doesn’t support HTML5

Daya daga cikin ‘yan damfarar ya sauya murya irin ta mata, wai shi ne Bilkisu diyar Sarkin Aljanu, don Bilya ya ba su kudin sayen turare, daya daga cikin salon damfararsu.