Ciki da Gaskiya: ‘Yan Damfara Da Sunan Aljanu 1, Yumi 10, 2013 - 10:50

Your browser doesn’t support HTML5

Wasu mayaudara ‘yan damfara, sun sauya murya suka kira Bilya a waya, suka ba shi addu’o’i, wai zasu taimaka masa ne, ashe ya gano su, ya fara nade muryoyinsu.