Ranar Yaki da Miyagun Kwayoyin Maye ta Duniya - 3.50

Your browser doesn’t support HTML5

Ranar yaki da miyagun kwayoyi n maye ta duniya hukumomin dake yaki da miyagun kwayoyi a Najeriya sun maida hankali ne wajen wayar da kawunan matasa game da illar shan kwayoyi masu sa maye