Rayuwa Karkashin Dokar Ta Baci-36.42

Your browser doesn’t support HTML5

Muryar Amurka ta shirya tattaunawa kan rayuwa a karkashin dokar ta baci da aka kakabawa jihohi uku na arewa maso gabashin Najeriya. An fara tattaunawar da jihar Adamawa a wannan rahoton