An kai sabon hari a kauyen Rukubi jihar Nasarawa - 2:43

Your browser doesn’t support HTML5

An kai sabon hari a kauyen Rukubi cikin karamar hukumar Doma a jihar Nasarawa wanda ya yi sanadiyar mutuwar mutane goma sha shida