Sheikh Dahiru Usman Bauchi Kan Zaman Lafiya - 2:11

Your browser doesn’t support HTML5

Babban malami Sheikh Dahiru Usman Bauchi, yana magana a kan muhimmancin zaman lafiya da mutunta juna a tsakanin mabiya addinai dabam-dabam, har ma da masu bin addini guda, da kuma yadda aka shimfida harsashin zaman lafiyar cikin koyarwar addinin Islama.