Pastor Kennedy Dan Kan Zaman Lafiya A Yankin Bogoro - 2:58

Your browser doesn’t support HTML5

Daya daga cikin shugabannin addini dake cikin kiwamitin da gwamnatin jihar Bauchi ta kafa don neman sasantawa a rikicin dake addabar kananan hukumomin Tafawa Balewa da Bogoro, shi ne Pastor Kennedy Dan. A nan, yayi magana a kan kokarin da suke yi na ganin an samu sulhu a tsakanin kabilu da mabiya addinai dabam-dabam dake wannan wuri.