Jami’an shirya wasannin kwallon kafa a kasar Brazil sun jaddada cewar babu lokacin nbatawa don haka wajibi ne a karfafa daukan matakan ganin an kai ga samun nasarar shirin wasan kwallon kafa na ‘olympics’ domin cin kofin Duniya na shekaru 2014 da 2016.
WASHINGTON, DC —
Jami’an dake shirya wasan kwallon kafa domin cin kofin duniya sun sake yin kira a birnin Rio de Janeiro cewar a zahirin gaskiya basu da lokacin da zasau bata wajen shirya wasan, domin shugaban hukumar shirya wasan kwallon kafar kasa da kasa cikin ‘yan makonni kadan masu zuwa zai isa birnin Rio de Janeiro domin nazartar yadda aka kammala shirin wasan, inji ta bakin hukumar shirya wasannin ran Talata.
Yace wani muhimmin abin lura shine babu wani lokacin batawa a yanzu kuma wajibi ne a tashi tsaye domin ganin an kammala ginin duk wuraren da za’a gudanar da wasannin na “Olympic” inji ta bakin shugaban hukumar wasan kwallon kafa na duniya Thomas Bach.” Jami’an dake shirya shi wannan wasa nsun fahimci lokaci sai kuratowa yake yi don haka wajibi ne a kara himma musamman wajen ganin an kammala shirya wuraren gudanar da manyan wasanni biyu na duniya wato kwallon kafa a shekarun 2014 da 2016 domin cin kofin Duniya. Shugaban kwamitin na Olympics Thomas Bach ya kara da cewa yana shirin kai ziyara birnin Brazil kafin watan fabarairu, kuma zai kokarta saduwa da shugaba Dilma na kasar Brazil Dilma Roussel, domin tabbatar da ganin an sami kyakkyawar fahimta juna tsakanin Gwamnati da masu shirya wasannin.