ABUJA, NAJERIYA —
Shirin Zauran VOA, ya tattauna da masana tattalin arziki, inda suka bai wa Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu, shawara yadda za'a ingata tattalin arzikin kasar cikin gaggawa, sakamakon yadda mutane suke ci gaba da kokawa kan yadda farashin kayayyaki ke ci gaba da tashi gwauran zabi a kasar.
Saurari shirin cikin sauti:
Dandalin Mu Tattauna