Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Za'a Kashe Fiye da Naira Biliyan Hudu


Yaki da Cutar Shan Inna a Najeriya
Yaki da Cutar Shan Inna a Najeriya

Gidauniyar Bill Gate dana Dangote sun sa hannu a rajejeniyar hadin gwiwa.

Gwamnatin jihar Bauchi, da gidauniyar Bill Gate dana Dangote sun sa hannu a rajejeniyar hadin gwiwa domin yaki da cutar shan inna a jihar Bauchi.

Hadin gwiwar yasa an kafa ma’aikatan na masammam domin kula da yanda aiki magance cutar shan inna ke gudana a jihar, da kuma sa hannu domin gudanar da aikin a bisa rajejeniyar.

Da yake jawabi Gwamna, jihar Bauchi Malam,Isa Yuguda, cewa yayi wannan rajejeniyar zata taimaka kware wajen magance mace-macen mata da rana a jihar.

Gwamna, Yuguda yace gidauniyoyin na Dangote da na Bill Gate, zasu bada fiye da Naira biliyan daya inda ita kuma jihar zata samarda Naira Miliyan dari uku,ya kara da cewa wannan kudaden zasu bada shi har na tsawon shekaru hudu masu zuwa.

please wait

No media source currently available

0:00 0:01:56 0:00
Shiga Kai Tsaye

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG