Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

'Yan Super Eagles Za Su Yi Galaba Akan Iran Inji Darektan Wasannin Jahar Bauchi Haruna Bako


Magoya bayan 'yan wasan kwallon kafar Najeriya na Super Eagles na yi mus u kaimi a fagen wasa
Magoya bayan 'yan wasan kwallon kafar Najeriya na Super Eagles na yi mus u kaimi a fagen wasa

Haruna Bako ya ce Najeriya za ta yiwa Iran ci 2-1 ko kuma ci 2-0

Yau da misalin karfe uku na rana ne agogon mu na nan Washington D.C, wato 9 kenan na dare agogon Najeriya, kungiyar 'yan wasan kwallon kafar Najeriya ta Super Eagles ta ke fara wasan ta na farko a gasar cin kofin duniya, inda zata fafata da kasar. Saboda haka Bello Habeeb Galadanchi ya tuntubi Alhaji Haruna Bako, darektan wasanni na Jahar Bauchi, domin jin ko me ake tsammanin gani a wannan wasa?
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:23 0:00
Shiga Kai Tsaye
Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG